An Yi Kira Ga Al’umma Da Su Farfado Da Aikin Gayya

Ganin yadda ake samun yawaitar lalacewar hanyoyi a unguwanni tare da toshewar magudanar ruwa da kuma uwa uba ruftawar makabartu da sauran su.
Saboda haka ya zama wajibi al’umma su farfado da aikin gayya a yankunan su domin taimakawa kansu da kansu ganin an fi fuskantar wannan matsalar ce lokacin da damuna ta yi zurfi.Wannan kiran ya fito ne daga bakin wani mai kishin cigaban al’umma dake zaune a unguwar Rimin Kebbe a jihar Kano, Alhaji Mamuda Liman Zangon Kabo, a lokacin da yake zantawa da manema labarai kwanakin baya a Kano.
Mamuda Liman ya ce idan aka lura hanyoyi da makabartu sun fuskantar taron matsaloli ya zama dole a taimaka. Ya kuma jawo hankulan shugaban nin kana nan hukumomi da kuma wadanda Allah ya hore masu abin hannu da sum taimakawa kungiyoyin aikin gayya musamman da kasa tare da sauran kayan aiki domin cike hanyoyin auguwanni da makabartu.
Zangon Kabo ya jawo hunkulan mutanen da suke zuba shara akan hanyoyin magudanan Ruwa da su daina domin hakan na kawo albaliyar ruwa, wanda hakan ke kawo asaran rayuka da dukiyoyin al’umma musamman ana samun rugujewar gidajen talakawa.
Sai ya yi amfani da wannan dama da jajantawa mutanen da suka rasa gidajen su da kuma salwantar rayuka asakamakon ambaliyar ruwan sama da ake cigaba da yi kamar da bakin kwarya awasu sassan a kasar nan .

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya mika ta’aziyyar sa ga tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aliyu Magatakarda Wamakko, kan rasuwar ‘yarsa mai shekaru 23, Sadiya Magatakarda Wamakko. Wamakko ya kasance shugaban kwamitin majalisar dattawa kan tsaro. A bisa ga jaridar The Nation, Sadiya ta rasu a daren ranar Alhamis, 10 ga watan Satumba, a asibitin koyarwa na jami’ar Danfodio, Sokoto, wajen haihuwa. Marigayiya Sadiya ta mutu ta bar iyayenta, mijinta, Tambari Yusuf Arkilla, ma’aikacin hukumar NPA, Lagos da kuma yarinya ‘yar shekara biyar. Read more: https://hausa.legit.ng/1365423-atiku-ya-yi-taaziyya-ga-sanata-wamakko-kan-mutuwar-yarsa.html