Wannan baiwar ta bar gidanta jiya da yamma da goyon 'Danta, har yanzu ba a ganta ba, an bincika ko'ina ba labarinta. Sunanta Fiddausi Bala, ga wanda Allah ya sa ya ganta sai ya kaita gidan Mai Unguwar Dorayi Karama Karshen waya, ko a kira lambar wayoyin nan domin tuntubar yan'uwanta. 08035049720, 08065439956, ko 08037141237.
Allah ya sa a dace, amin.