Cigiya;Ana neman wannan yarinyar mai suna Fiddausi Hamisu


Ana neman wannan yarinyar mai suna Fiddausi Hamisu dake Unguwar Dan Maliki bayan gidan man Challawa a jihar Kano.

Fiddausi ta bar gida misalin karfe 9:00 na dare 10/09/2020 sakamakon matsalar Aljanu.

Ana neman taimako ga duk wanda ya ganta ko ya ji labarinta a taimaka a kira wadannan lambobi;

08086699351
08039716512