Ana zargin wani mutum da kashe mahaifinsa da mahaifiyarsa yau Lahadi a garin Nsukka dake jihar Abia
Majiyar 24/7 Hausa, ta ruwaito lamarin ya faru ne a kauyen Mkporogwu Iheakpu_Awka dake kudancin Igbo Eze a Nsukka
Tuni dai jami'an tsaro suka tasa keyarsa zuwa
ofishinsu.